Mohd Khalid Mohd Yunus

Mohd Khalid Mohd Yunus
Rayuwa
Haihuwa 1943 (80/81 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa United Malays National Organisation (en) Fassara

Mohd Khalid bin Mohd Yunus (An haife shi a ranar 26 ga watan Maris na shekara ta alif dari tara da arba'in da uku 1943) dan siyasan kasar Malaysia ne. Ya yi aiki a matsayin Mataimakin Minista a sassan daban-daban da kuma majalisun daban-daban. Ya kuma yi aiki a matsayin memba na majalisar da ke wakiltar Jempol daga shekara ta 1986 zuwa shekarar 2004. Ya kasance memba na United Malays National Organisation (UMNO), wani bangare na jam'iyyar Barisan Nasional (BN). A halin yanzu memba ne na Parti Bumiputera Perkasa Malaysia (PUTRA).


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy